Template:Welcome-foreign/Hausa
Appearance
Maraba
Barka, Welcome-foreign, maraba da zuwa Wikipedia! A ko da yaushe muna maraba da ku a ƙoƙarin inganta Wikipedia, sai dai kamar taimakon ba ku rubuta su cikin turancin da suka dace ba. Kun nuna kamar kun fi ƙwarewa a harshen Hausa; ko kun san akwai Hausa Wikipedia? Yakamata ku je ku duba don taimakawa anan zaifi. Amma dai, maraba da zuwa wannan manhajar ta Wikipedia, mun gode da ƙoƙarin da kuke yi! Idan ku na da buƙatar a taimake ku, ku yi ƙoƙarin sanar dani a shafin tattaunawa na. Na gode.
File:Test Template Info-Icon - Version (2).svg Template documentation
| File:Symbol template with no transclusions.svg | This template may have no transclusions. This is because it is substed by {{Welcome-foreign}}. |